Mafuskantar ma’anar Hadisin (An umurce ni da na yaki mutanen..)
Da yawan masu tsattsauran ra’ayi –a yayin yi wa mutane ta’addanci– suna dogara da Hadisin (An umurce ni da na yaki mutanen..), shin haka wannan Hadisin yake nufi? kuma mene ne ma ma’anarsa?
Muna gabatar da fadakarwa mai alaƙa da tsare-tsarenmu wadda hakan zai bai wa Musulmai daman gudanar da ibadu kamar yanda ya kamata, duk da sauye- sauyen zamani.