Who Are We

Egypt's Dar Al-Ifta

Vision & Values

Mahangarmu ita ce: Hukumar bayar da fatawa ta ƙasar Misra (Darul Ifta) ta zama madogara wajen bayyana....

Ƙarisa karantawa...

AIKINMU

Bayanin Shari’ar Musulunci akan tsarin na daidaito (Alwasaɗiyya) da kuma gabatar da tsararren aiki wajen bayar da fatawar da za ta samar da maslahar mutane a matsayinsu na ɗaiɗaiku da...

Ƙarisa karantawa...

MANUFOFI

Hukumar bayar da fatawa ta ƙasar Misra (Darul Ifta) ta zama madogara wurin bayar da fatawa a duniya baki....

Ƙarisa karantawa...

Muna gabatar da fadakarwa mai alaƙa da tsare-tsarenmu wadda hakan zai bai wa Musulmai daman gudanar da ibadu kamar yanda ya kamata, duk da sauye- sauyen zamani.

TARIHINMU

Hukumar bayar da fatawa ta ƙasar Misra (Darul Ifta) ɗaya ce daga cikin jigogin cibiyoyin bayar da fatawa a dukkan ƙasashen Musulmai, an kafa Darul Ifta ne aka kuma sanya ta a ƙarƙashin ma’aikatar Shari’a a 1895 bayan ƙudurin da mai girma Alkhidaiwiy Abbas Hilmiy ya fitar, ta kuma fara aiki ne a matsayin wani sashe daga cikin sassan ma’aikatar Shari’a ta ƙasar Misra.

Ƙarisa karantawa...

MAI GIRMA MUFTIN ƘASAR MISRA

An naɗa Mai girma Farfesa Sheikh Shauƙiy Abdulkarim Allam a matsayin babban mai bayar da fatawa na ƙasar Misra ne a shekarar 2013, inda shi ne farko zaɓaɓɓen mai bayar da fatawa, wanda hukumar manyan malamai ta Cibiyar addinin Musulunci ta Al Azhar Al Sharif ta zaɓa, shi ne kuma shugaban majalisar ƙoli ta babban sakatariyar hukumomi da cibiyoyin bayar da fatawa ta duniya da aka kafa a shekarar 2015, saboda ta zama cibiyar da ta haɗa hukumomi da cibiyoyi sama da ɗari da suke bayar da fatawa a duniya.

Ƙarisa karantawa...