Cakuɗa ma’anoni ɗaya ne daga cikin manyan bala’o’in da suke faɗa wa al’umma
Mene ne ya sanya cakuɗa ma’anoni ɗaya ne daga cikin manyan bala’o’in da suke faɗa wa al’umma? Kuma mene ne misalin haka daga rayuwar al’umma? Yaya tasirin haka wajen yaɗuwar tsaurin ra’ayi ...
Muna gabatar da fadakarwa mai alaƙa da tsare-tsarenmu wadda hakan zai bai wa Musulmai daman gudanar da ibadu kamar yanda ya kamata, duk da sauye- sauyen zamani.