Karanta suratus Sajada da suratul Insan a sallar asubahin ranar juma’a
Tambaya
Mene ne hukuncin lizimtar karanta suratus Sajada da suratul Insan a sallah asubahin ranar Juma’a?
Amsa
Lizimtar karanta suratus Sajada da suratul Insan a sallar asubahin ranar juma’a yana cikin sunnonin da Manzon Allah (SallalLahu alaiHi wa alihi wa sallam) yake aikatawa, ya kuma lizimci yin haka.
Allah Madaukakin Sarki shi ne masani.