Saba wa nasihar iyaye

Egypt's Dar Al-Ifta

Saba wa nasihar iyaye

Tambaya

Mene ne hukuncin saba wa umurnin iyaye a wajen aure?

Amsa

Yana cikin ladubban rayuwa, da kyawawan dabi’u, da nagartattun al’adu duk wani mai shirin yin aure ya nemi shawarar iyayensa kafin ya fara neman aure, ya kuma cigaba da tuntubarsu akan duk wata gaba da yake a kai, su ma iyayen dole ne su taimaki ‘ya’yansu maza da mata wajen samar da iyali ta yanda za su dauki alhakin zamantakewa da kansu wajen kafa sabon iyali, mata da miji abokan tarayyar juna ne wajen daukan alhakin aure, wasunsu masu taimakonsu ne akan haka, ba tare da sun shigar da abin da zai bata rayuwar iyali ba.

Share this:

Related Fatwas