Karantun ‘ya’ya mata

Egypt's Dar Al-Ifta

Karantun ‘ya’ya mata

Tambaya

Mene ne hukuncin a ce iyaye biyu, ko daya daga cikinsu ya hana ‘yarsu karatu?

Amsa

Addinin Musulunci ya kwadaitar akan neman ilimi, ya kuma girmama sha’anin masu nemansa a nassoshi masu yawa, babu bambanci a tsakanin mace da namiji a wannan al’amari, a kwadaitarwa game da neman ilimi babu bambanci tsakanin namiji da mace, haka ma bukatar da mace take yi wa ilimi daidai yake da bukatar da namiji, rashin muhimmanta karatun ‘ya’ya mata da wasu iyaye suke yi, shi ne yake hana su shiga makarantu, ko ya hana su kammalawa, kuma yin haka haramta masu hakkinsu ne na asali.

Share this:

Related Fatwas