Kaciyar mata

Egypt's Dar Al-Ifta

Kaciyar mata

Tambaya

Mene ne hukuncin yi wa mata kaciya?

Amsa

Abin da ake yi mata da aka fi sani da kaciyar mata haramun a shari’a da dokoki, bai halatta wani ya yi wannan aiki, ko ya taimaka wajen yi ba; saboda ilimin likitanci ya tabbatar da cutarwar da take tattare da haka, kuma haka yana mummunan tasiri a hankali, da rayuwar zamantakewar wanda aka yi wa; saboda haka ne ya zama haramun ne likita ko wanin likita ya aikata shi, ko ya taimaka a yi ba.

Allah Madaukakin Sarki shi ne mafi sani.

Share this:

Related Fatwas