Hukuncin sabawa iyaye

Egypt's Dar Al-Ifta

Hukuncin sabawa iyaye

Tambaya

Mene ne hukuncin sabawa nasihar iyaye wurin aure?

Amsa

Yana daga cikin ladabin rayuwa da kyawawan dabi’u da nagartattun abubuwa mai shirin yin aure ya nemi shawara daga iyayensa kafin ma ya yi nisa wurin neman aurensa, sannan ya sanya su a cikin lamarin neman auren, su kuma iyaye ya kamata su kasance masu taimakawa ‘ya’yansu maza da mata wurin gina gidajen aurensu ta hanyar kebanta da ‘yanci da kuma daukar nauyi na jama’a wurin samar da sabon iyali, shi miji da matarsa abokanan tarayya ne wurin daukan nauyin iyalansu, don haka babu bukatar yin shisshigi a cikin duk wani abu da zai wargaza zamantakewarsu.

Share this:

Related Fatwas