Nuna kyama da tsokana

Egypt's Dar Al-Ifta

Nuna kyama da tsokana

Tambaya

Mene ne hukuncin nuna kyama da tsokana?

Amsa

Shari’ar Musulunci ta zo domin ta bai wad an Adam kariya daga dukan wata cuta da za ta same shi, sai ta haramta duk wani nau’i na cutarwa, a cikinsu akwai kyamata da tsokana, wanda suke kunshe da duk wata cutarwa da take taba mutunci, ko jiki sakamakon kyamatar ko tsokanar, duk wani nau’i na izgilanci abu ne da shari’a ba ta lamunta ba, kuma doka ta hana; saboda suna kunshe ne da cutarwar da shari’a ta haramta, ga kuma hatsari da barazana ga tsaron al’umma.

Share this:

Related Fatwas