Sunnar ranar Jumu’a.

Egypt's Dar Al-Ifta

Sunnar ranar Jumu’a.

Tambaya

Mece ce sallar nafita ta sunna da ake yi kafin Jumu’a?

Amsa

Malamai magabata da na yanzu sun tsayu akan cewa sallar sunnar da ake yi kafin a tsayar da sallar Jumu’ar abu ne da aka shar’anta kuma ake so a yi, hakika aikata hakan ya zo daga Annabi SallallaHu AlaiHi wa Alihi wa Sallam da wasu sahabbai masu girma da magaba nagari Allah ya kara musu yarda, abin da ake so shi ne sunnar ta kasance raka’oi hudu ne,  sannan a yi su bibbiyu.

Share this:

Related Fatwas