Hadin kan kasa

Egypt's Dar Al-Ifta

Hadin kan kasa

Tambaya

Menene hakikanin fahimtar musulunci ga al’umma?

Amsa

Shari’ar musulunci ta kwadaitar da yin zaman tare, sannan ta kwadaitar da mabiya zuwa ga hakan, saboda mutane duka daya suke a mahangar shari’a kan cewa su al’umma ne guda daya a matsayin ‘yan adam, wanda suke da hakkin rayuwa tare, tare da wanzar da zaman lafiya da fahimtar juna a tsakaninsu duk da banbance banbancen da ke tsakani, tare da nesantar kuntatawa da nuna kiyayya, ko tayar da fitina, ko kuma yin amfani da addini wurin yada munanan tunani wacce ke iya cutar da al’umma.

Share this:

Related Fatwas