Kare ‘ya’ya daga hatsarin mummunan ...

Egypt's Dar Al-Ifta

Kare ‘ya’ya daga hatsarin mummunan sabo

Tambaya

Ta yaya za mu kare ‘ya’ya daga hatsarin mummunan sabo ko shaye- shaye?

Amsa

Kiyaye matasa da kananan yara daga fadawa cikin sharrin mummunan sabo, ko shaye- shaye alhaki da bangarori da yawa suka yi tarayya akai; ka ga dai babban kaso yana kan dangi ne –musamman uwa da uba-; alhaki ne na tarbiyya a matakin farko, za su yi amfani da kyakkyawan wayewa, da shawarwarin kwararru a wannan fage, haka ma ya kamata a tsamo wadanda suka fada cikin tarkon mummunan sabo, ko shaye- shaye ta hanya yi masu mu’amala cikin sauki, da suturta su ta hanyar rashin yin yamadidi da labarin shaye- shayen da suke yi a cikin mutanen da suka sansu, da kuma yin aiki cikin gaggawa wajen yi masu magani a wurin masana kuma kwararru, da kuma kokarin bayyana masu yanda za su karfafi zukatansu, da ba su dukan shawarwarin da suka kamata.

Share this:

Related Fatwas