Kawo cikas a maslahohin mutane

Egypt's Dar Al-Ifta

Kawo cikas a maslahohin mutane

Tambaya

Mene ne hukuncin shagalta ga barin aikin gwamnati da ayyukan kai?

Amsa

Ma’aikaci mutum ne da aka amince masa akan aikin da aka daura masa, bai halatta ya bar aikin da aka daura masa ya shagaltu da ayyukan kashin- kansa ba, sai wanda aka yi ittifaki da shi a lokacin sanya hannu a yarjejeniyar kama aiki, ko wanda al’adar da aka saba da ita take tafiya akansa, idan ma’aikaci ya yi amfani da lokacin aikinsa ya yi abin da ya saba da yarjejeniyar da aka yi da shi, to ya yi sabawar da ya cancanci a zarge shi a shari’ance, kuma doka ta yi aiki akansa.

Share this:

Related Fatwas