Mu’amala tare da masu bukatu na mus...

Egypt's Dar Al-Ifta

Mu’amala tare da masu bukatu na musamman

Tambaya

Yaya Musulunci ya yi mu’amala da wadanda suke da bukatu ta musamman?

Amsa

Addinin Musulunci yana da hanyoyi masu yawa da yake mu’amala da masu bukata ta musamman, a cikin hanyoyin akwai ba su kulawa ta musamman, saboda haka wajibi ne ga dukan al’umma su bai wa masu bukatu na musamman kulawa ta musamman, su rinka mu’amala da su cikin girmamawa, haka ma dole hukumomi da cibiyoyin ilimi da na da’awa da yada labarai su bayyana wa al’umma hatsarin da yake tattare da tauye hakkokinsu, ko nuna masu kyama da hantararsu, su samar da wayewar kula da hakkokinsu da ladubban yin mu’amala tare da su.

Share this:

Related Fatwas