Karanta fatiha a farkon zaman sulhu...

Egypt's Dar Al-Ifta

Karanta fatiha a farkon zaman sulhu da majalisan bayar da ilimi da fatawa

Tambaya

Mene ne hukuncin karanta fatiha a farkon zaman sulhu da majalisan bayar da ilimi da fatawa?

Amsa

Karanta suratul fatihati a farkon zaman sulhu, ko a majalisin bayar da ilimi da fatawa, da sauran wurare masu muhimmanci, abu ne da ya halatta a shari’a, yana ma cikin abubuwa masu falala da kyau, kuma akan haka magabata bayin Allah da wadanda suka zo a baya suka tafi ba tare da wani y ace a’a ba; suna karantata saboda biyan bukatu, da faruwar muhimman abubuwa.

Share this:

Related Fatwas