Yanayin yiwa mace takwarkwasa

Egypt's Dar Al-Ifta

Yanayin yiwa mace takwarkwasa

Tambaya

Mene ne hukuncin yiwa mace kwarkwasa ko cutar da ita da lafazi ko da jiki?

Amsa

Ita mace dai rabin al’umma ce, ita kinin namiji ce ta fuskan jin kai da tausayi, muhimmancinta bai gaza na namiji ba, ita dai rabin al’umma ce, kuma uwar gijiyar sauran rabin al’umma, hakika Annabi S.A.W. ya sanyata a kan bigire ta alherin mazaje wanda aka gina akan kyakkyawan mu’amala, yana cewa : (Mafi cikan muminai wurin Imani shi ne mafi kyawawan dabi’a, mafifitanku sune mafifitanku ga matayenku) Tirmizi ne ya ruwaito a “Al’jamee’e” saboda haka ne ma musulunci ya tsananta wurin haramta yiwa mace takwarkwasa ko cutar da ita, daga Ma’akal bin Yasar Allah ya yarda da shi ya ce: Manzon Allah S.A.W. ya ce: (A sokawa mutum allurar karfe a tsakar kansa, shi ne mafi alheri da ya shafi macen  da ba ta halasta gare shi ba) Dabarani ne ya ruwaito.

Share this:

Related Fatwas