Biyan bashin da ya kasance zinare n...

Egypt's Dar Al-Ifta

Biyan bashin da ya kasance zinare ne

Tambaya

Na ari wasu kayayyaki na zinare daga wani cikin abokanai na tun tsawon lokaci, to yanzu yaya zanyi wurin koma masa da shi?

Amsa

Ya wajaba wanda ke bin bashi ya mayar da bashin da ya bayar na zinare wanda mai karban bashi ya karba daga gare shi daidai gwargwadon daraja da nauyin zinaren da aka amsa, ko kuma kwatankwacin abin da aka amsa da wani abu idan har sun aminta da hakan a tsakaninsu.

Share this:

Related Fatwas