Rufe mamaci

Egypt's Dar Al-Ifta

Rufe mamaci

Tambaya

Mene ne sharudda da ka’idojin da shari’a ta sanya wajen rufe mamaci?

Amsa

Rufe mamaci farali ne na kifaya, kuma shari’a ta nemi kabarin da za a rufe mamaci ya zama wuri ne da zai kiyaye mutuncin jikin mamaci, ya kuma kiyaye shi ga barin duk wani barna da sauyawar da take faruwa bayan rufewa, a cikin abubuwan da suke da jibi da rufe mamaci akwai:

Mustahabi ne a kwantar da mamacin ta bangaren damansa.

Wajibi ne a fuskantar da fuskar mamaci da kirginsa da cikinsa zuwa ga alkibla, haramun ne a fuskatar da shi bag a alkibla ba.

Ya halatta a rufe shi a rairayi, ko a turbaya, duka ya halatta.

Share this:

Related Fatwas