Karatun ‘ya’ya mata

Egypt's Dar Al-Ifta

Karatun ‘ya’ya mata

Tambaya

Mene ne hukuncin iyaye ko daya daga cikinsu da yake hana yarsu yin karatu? 

Amsa

Musulunci ya kwadaitar da neman ilimi sannan ya kwadaitar da yin ilimi sannan ya girmama sha’anin neman ilimi a mafi yawan nassoshi, a cikin neman ilimi babu banbanci tsakanin mace da namiji, zancen shari’a akan neman ilimi bai banbance mace da namiji ba, hakanan bukatar mace wurin neman ilimi kamar bukatar namiji ne, hanawar iyaye ga ‘ya’yansu su nemi ilimi ko su shiga makarantu ko kuma su cire su daga makarantun yana nuna haramta musu wannan hakki Kenan da shari’a ta ba su.

Share this:

Related Fatwas