Neman ceto saboda matsayin Annabi.
Tambaya
Mene ne hukuncin fadin: ‘Na nemi ceto da matsayin masoyi Annabi Alaihis Salaam?
Amsa
Lallai neman ceto da matsayin Masoyi Almustapha SallallaHu AlaiHi wa Alihi wa Sallam bai takaita a wani zamani cikin zamuna ba, yin hakan abun shar’antawa ne a halin rayuwa da kuma kaurarsa SallalaHu AlaiHi wa Alihi wa Sallam.