Yin sallar Tahiyyatul Masjid a yayi...

Egypt's Dar Al-Ifta

Yin sallar Tahiyyatul Masjid a yayin da liman ya ke yin huduba.

Tambaya

Shin ya halasta ayi sallar tahiyyatul masjid a yayin da liman yake yin hudubar Jumu'a?

Amsa

Yin salloli raka'a biyu na tahiyyatul masjid a yayin da ake yin hudubar Jumu'a wani abu ne aka yi sabani akai tsakanin malaman fikihu, matukar lamarin akwai sabani a cikinsa, to duk wanda mutum ya zaba ciki, to ya yi aiki da ijitihadi ingantacce, babu dalilin wani ya yi inkarin wani akan abinda ya zaba cikin abubuwan guda biyu, saboda duk abinda akwai sabani a cikinsa to ba a yiwa wanda ya aikata inkari a kai.

Share this:

Related Fatwas