Mene ne hukuncin zakkar filin da aka tanaza domin yin gini?
Filin da aka saya da nufin yin gini to bai wajaba a fitar da zakkar filin ba, shin ginin da za ayi a wurin domin zama ne na kashin kai, ko kuma domin haya ne, bayan an gina.