Kare manufar boye kayayyakin sayarwa.
Tambaya
Shin yin sadaka da ribar da aka samu na Karin farashin kaya zai shafe zunubin boye kayan?
Amsa
Dan kasuwan da yake killace kayan sayarwa domin sayarwa da farashi mai tsada da hujjar cewa zai yi sadaka da Karin kudin da ya samu ga talakawa to ya aikata laifi a shari'ance, shin ya yi sadaka da Karin kudin ko bai yi ba.