Sauya niyya daga farali zuwa nafila, ko akasi

Sauya niyya daga farali zuwa nafila, ko akasi

Ƙarisa karantawa...

Horar da kananan yara mata akan sallah

Shin ya halatta yara su yi sallah ba tare da alwalla, ko sanya hijabi ga mata ba domin horarwa?

Ƙarisa karantawa...

Bayyanar da BismilLah a fatiha yayin sallah.

Mene ne hukuncin bayyana bismillah a sallah?

Ƙarisa karantawa...

Yiwa Annabi SallalaHu AlaiHi wasallam salati bayan kiran sallah.

Mene ne hukuncin yiwa Annabi SallalaHu AlaiHi wasallam salati  bayan kiran sallah?

Ƙarisa karantawa...

Cika kudin abubuwan bukatar talakawa daga cikin kudin zakkah

Mene ne hukuncin cike kudin abubuwan bukatuwar talakawa kamar su nama da kaji daga cikin kudaden zakkah?

Ƙarisa karantawa...

Abinda ake fada a yayin sujudus-shukur

Mene ne ake fada a yayin sujudus-shukur na godewa Allah, hakanan a yayin sujada na rafkanwa?

Ƙarisa karantawa...

Hukuncin bayar da zakkah ga dan’uwan da ake binsa bashi

Mene ne hukuncin bayar da zakkah ga dan’uwan da ake binsa bashi?

Ƙarisa karantawa...

Hada salloli a lokaci daya.

Shin ya halasta a hada salloli fiye da daya a lokaci daya saboda uzuri?

Ƙarisa karantawa...

Tsarkin wanda yake da lalurar fitsari da kuma yin sallarsa.

Mai tambaya anan yana ganin wani sashe na fitsari yana diga bayan alwala da kuma lokacin sallah. Inda yake cewa: shin zai sake alola ne da sallah? Idan ya karanta Alkur’ani ba a cikin sallah ba sannan kuma digon fitsari ya zubo masa, shin zai kammala karatunsa ne?

Ƙarisa karantawa...

Rama sallolin da suka wuce a halin gaggawa da jinkiri.

Lokaci mai tsawo ya wuce mini  wanda banyi sallah a cikinsa ba, sannan na tuba zuwa ga Allah Ta’ala, Kuma ina son na rama wadannan sallolin da suka kufcemin, ta yaya zan ramasu?

Ƙarisa karantawa...

Yin barci ba tare da yin sallar Asuba ba.

Mene ne hukuncin yin barci ba tare yin sallar Asuba ba?

Ƙarisa karantawa...

Budewar diddigen mace a sallah

Mene ne hukuncin budewar diddigen mace a sallah?

Ƙarisa karantawa...

Bayar da zakka ga mara lafiya.

Shin ya halatta a dibi kudaden zakka a bai wa masu fama da ciwon koda, ko masu fama da cutar karanci ko gurbacewar jini, wadanda suke bukatar a sanya masu ledojin jini a koda yaushe kuma ba su da halin saye?

Ƙarisa karantawa...

Yin fidiya ga wanda ya rasu akwai azumi akansa saboda rashin lafiya.

Shin ya halatta a yi fidiya ga wanda ya rasu akwai azumi akansa saboda rashin lafiya?

Ƙarisa karantawa...